Jam’iyyar Erdogon dai na bukatar kujeru 330 daga cikin 550 domin ci giaba da kasancewa mai rinjaye a cikin zauren majalisar.
To sai dai manazarta al’amurran siyasar kasar ta Turkiyya na ganin cewa ko a wannan karo jam’iyyar AKP ta shugaban za ta iya yin nasara a zaben.288